labaran wasanni
Laliga Ta Tabka Babbar Asara
Laliga suntabka babbar asara
Laliga ta tabbatar dacewa sunsamu babbar asarar sosai tabayyana cewa ba akasa kusan 1bilion naira suka rasa
Sakamkon rashin samun kudi da kungiyoyin laliga sukasamu barcalona, athlentico madrid, real madrid, sevilla
Wannanne karo nafarko da laliga ta tabka kalar wannan asarar kamar yadda jarida MARCA ta ruwaito tabayyana cewa duk wannan abun yafarune sakamakon rashin samu da kungiyoyin sukeyi sakamkon rashin shiga yan kwallo fili saboda cutar coronavir