labaran wasanni
Labari mai dadin gaske gamagoya bayan barcalona
Labari mai dadin gaske gamagoya bayan barcalona
Dan wasan barcalona ansu fati antabbatar dacewa ciwon dayake famadashi yasamu sauki bayan wani dubiya da akaime ciwon yanuna bawata matsala
Yanzu dan wasan antabbatar dace zefara yin training din gwajin lafiya kafin dawowa zuwa fili dan wasan yanzu bazai wuce sati 2 yanajiyaba.