labaran wasanni
Yadda Kasuwar Siye Damusayan Yan Wasa Taci Ayau Lionel Messi, Braithwaite, Salah, Mane, Origi
Yadda Kasuwar Siye Damusayan Yan Wasa Taci Ayau Lionel Messi, Braithwaite, Salah, Mane, Origi
Mancity na kokarin kara cigaba da daukan messi akaka mezuwa idan komai yamata dadai da de datace tafasa daukan messi amma yanzu tace ashirye take tadauke shi
Barcalona tana tunanin fidda braithwaite akasuwa akaka mezuwa sakamakon ganin kokarin dan wasan na karuwa a club din.
Liverpool tasa kusan yan wasanta kusan mutum shida akasuwa wadanda akasa kasuwar cikinsu harda salah, mane,origi dadai sauransu hakan yabiyo bayan rashin nasarar da liverpool din te ahannun atalanta.