labaran wasanni
Sevilla tashigar dakara kan wasansu da barcalona
Sevilla tashigar dakara kan wasansu da barcalona
Kungiyar kwallow kafa ta sevilla tashigar dakara kan wasansu da barcalona
Kungiyar ta sevilla tashigar dakarane kancewa climent lenglet ye foul a da irar raga amma kuma ance beba sevilla din tafitar dawani photo wanda te ta yada a kafafen sada zumunta inda photon yake nunawa inda lenglet din ye foul
A gobe hukumar kwallow spain din zata fitar da sanarwa gameda batun.