Uncategorized
Club 2 dasuka nuna sha’awarsu na daukar ilax moriba
Club 2 dasuka nuna sha’awarsu na daukar ilax moriba
Club 2 da ayau suka nuna sha’awarsu ga ilax moriba
Club 2 daga england da kuma boundesliga sunnuna sha’awarsu nadaukar dan wasan barcalona ilax moriba
Manchester united dakuma RB leipzig sunnuna sha’awarsu nadaukar dan wasan idan harzezo kungiyar manchester united ce tafara tuntubar barcalona din kafin daga bisani rb leipzig din
Saidai haryanzu barcalona din bata bayyana ra’ayintaba akan batun