Uncategorized
Labaran wasannin rana neymar jr, Bale, ronald koeman
Labaran wasanni rana neymar jr, Bale, ronald koeman
Labaran wasanni neymar jr, Bale, ronald koeman
Dan wasan psg neymar jr na kokari dawowa training domin kawai ya halarci wasansu da barcalona dan wasan ada anbayyanacewa bazai sami damar buga wasanba amma yanzu dan wasan na kokarin duk me yuyuwa gameda dawowa training
Dan wasan totteham bale yabayyana cewa yanajin dadin zamansa a kungiyar totteham yabayyana cewa baya tunanin komawa tsohuwar kungiyarsa ta real madrid
Ronald koeman yabayyana cewa wasan real madrid da athlentico madrid wasa ne me kayatarwa kuma nima zan kalli wasan