Connect with us

Uncategorized

Labaran wasanni hazard, umtit, pjanicU

Published

on

 

Labaran wasanni hazard, umtit, pjanic

Labaran wasanni hazard, umtit, pjanic
Dan wasan real madrid eden hazard bayan dawowarsa daga jinya yasake komawa injury ajiya a wajan training za abayyana ko kwana nawa zekara shafewa yana jinyar dan wasan wanda yadade yana jinya yadawo training ne ajiya sedai  training din beme kyauba
Dan wasan barcalona umtiti yabayyana cewa yanajin dadun zamansa barcalona sosai fiye da lokacin baya yabayyana cewa ronald koeman shinen best coach wanda yataba horas dashi
Barcalona tatabbatar dacewa dan wasanta pjanic yasamu sauki bayan kwanaki da ya debe yana fama dabe yana jinya sai dai anharyanzu ba abayyana cewa koze iya buga wasan yauba

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *