Uncategorized
Wasa 3 masu kyau da pique zerasa
Wasa 3 masu kyau da pique zerasa
Babban dan bayan barcalona pique antabbatar dacewa zeshafe sati zuwa 2 sakamakon raunin dayasamu a wasansu da sevilla bayan dubiya damukai mungano wasu wasa da dan wasan zerasa
1.Osassuna – a yau barcalona zata kara da osassuna sedai dan wasan bazai sami damar buga wasanba
2. PSG – barcalona zata kara da psg a kwanaki masu yawa sedai dan wasan bazaibugaba
3.REAL SOCIEDED- dan wasan zerasa karawarsu da zasu yi a laliga
3.HUESCA- dan wasan zerasa karawarsu da zasu yi a laliga
3.REAL VALLADOLID- dan wasan zerasa karawarsu da zasu yi a laliga