Uncategorized
Labaran wasanni Barcalona,Mancity,Real madrid,Iiverpool
Labaran wasanni Barcalona,Mancity,Real madrid,Iiverpool
Coach din barcalona ronald koeman yakaryata cewa yan wasan barcalona din suna bukatar a canza musu formation kamar de yadda ronald koeman din yace lokacin da yan jarida ke me tamvaya akan wasansu da Osassuna
Debrune dan wasan man city debrune yace yakamata yan wasansu sukare dage damtsi saboda indai wasan damukabuga a yan kwanaki baya to zeyi wiya mudoke manchester united
Coach din real madrid zidane yabayyana cewa zeji dadi idan yan wasansa dasukabashi hadin kai suna sukai dage damtsin harsukasamu nasara a wasansu nayau da athlentico madrid
Liverpool tace tanason dan wasanta salah yakara contract a club din wanda zekaisa har 2025 amma saidai shi dan wasan bayansa cigaba dazama club din saboda rashin nasara da take fama dashi