Connect with us

Uncategorized

Yanzu yanzu anbayyana wanda yaci zaben shugaban kungiyar barcalona

Published

on

 

Yanzu yanzu anbayyana wanda yaci zaben shugaban kungiyar barcalona

Masu fadin sakamakon zabe sun bayyana wanda yasamu nasarar cin zabe kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Bayan kada kuri’u   shugaban inec na spain sunbayyana cewa laporta shine wanda yasamu nasarar lashe zaben kujerar kungiyar kwallow kafa ta barcalona kamar yadda babbar jaridar spain tabayyana marca
Sauran bayani na nan zuwa.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *