Uncategorized
Alkawari Daya Da Laporta Ye Wanda Magoya Bayan Barcalona Suke Jira
Alkawari Daya Da Laporta Ye Wanda Magoya Bayan Barcalona Suke Jira
Bayan samun nasarar da laporta ye nasamun nasarar dayayi na cin zabeb shugaban kungiyar barcalona a jiya
Saidai akwai wani alkawari dayatabayima kungiyar nacewa idan haryaci zabe to dole ze dawo da neymar jr
Kamar yadda tundaga fari laporta din yabayyana cewa tundaga fara neman takararshi cewa zeyi duk meyuyuwa domin ganin yadawo da neymar jr zuwa barcalona