Uncategorized
Arewa24: Ranar Da Za Acigaba Da Haska Kwana Casa’in Zango Na 5
Arewa24: Ranar Da Za Acigaba Da Haska Kwana Casa’in Zango Na 5
Tashar arewa24 tabayyana ranar da za acigaba da haaska firm din kwana casa’in season 5 kamar yadda suka bayyana a page dinsu na arewa24 sunbayyana cewa cigaban shirin kwana casa’n zezo 5 gawatan april kamar yadda suks bayyana za cigaba da haskaws a manhajar arewa24 ondemand dakuma tashar arewa24