Uncategorized
Labari Dadumi Duminsa
Labari Dadumi Duminsa
Man city tanason daukar messi
Mancity takara shiga tseren daukar messi akaka mezuwa kamarde yadda jarida skysport tabayyana tace mancity din nason daukar messi akaka mezuwa kuma zatai dun me yuyuwa don gani ta dauko dan wasan hakan yabiyo bayan kashida mancity din tasha a hannun manchester united
Amma sai dai dan wasan haryanzu bebayyana ra’ayinsaba akam mancity din ba sannan ma abune mewiya ahalin yanzu da akeciki messi ya amince saboda cin zaben laporta na matsayin shugaban kungiyar