Uncategorized
Maganar Gaskiya Gameda Gameda Dawowar Ansufati Injury
Maganar Gaskiya Gameda Gameda Dawowar Ansufati Injury
Wasu rohotonni dayawa daga a kafafen sada zumunta na bayyana cewa ansufati yawarke daga raunin dayasamu
Saidai bayan wani bincike damukayi gameda al’amarin mungano cewa wannan labari karyane ga abuguwan da muka bincika mukagano labarin
1.Ansufati Page
Munyi bincike sosai a shafin ansufati din na facebook amma bamuga wani labari mekama dahakaba sannan munduba gabakida babban shafinsa na twitter amma bamuga labarin ba
2.Fc Barcalona Page
Munduba babban shafukan barcalona amma bamuga wani labarin ba sannan muka duba page din barcalona din na website dakuma twitter amma bamuga labarin ba
3. Babbar Jaridar Marca
Munduba babbar jaridar marca amma bamu ga wani labari mekama da hakaba kuma inda yadawo injury dagaske to da dole za asamu rohoton a daya daga page dakuma jarida 3 nan danakao
Don haka da wannan bayanin mukeso muja hankalin mutane domin insunga labari surunka tsayawa suna bincike
Sako daga hausa arewasound
Amintacciyar Jaridar dake kawomaku labarukan wasanni