Uncategorized
Yan wasa 2 dawata kila laporta ze sallama acikin yan wasan barcalona

Yan wasa 2 dawata kila laporta ze sallama acikin yan wasan barcalona
Shugaban kungiyar barcalona laporta yabayyana wasu yan wasa 2 da wata kila zesallama dun da farko yabayyana cewa zessllami yan wasa 2 saboda basu dawani amfani
Kamar yadda yabayyana a lokacin da yake jawabi yabayyana cewa zesallami yan wasa 2 saboda rashin amfaninsu dakuma kara samun kudi
A cikin yan wasa 2 da ake tunani sun hada da pjanic dakuma umtiti