Uncategorized
Yadda Rivaldo Yajama Kanshi Zagi Daga Wajan Magoya Bayan Barcalona
Tsohon dan wasan barcalona rivaldo yajama kanshi zagi bayan wasu kalame da yafurta kan wasan tsohuwar kungiyarsa da barcalona zatai da psg
Rivaldo din yayi wasu kalame wanda magoya bayan barcalona basuji dadintaba
Rivaldo din yabayyana cewa barcalona bazata iya jefa har kwallow 3 a paris
Wannan kalaman da yayi yaja fiye da mutane 60 ne suka sokeshi gakadan daga abunda magoya bayan barcalona dinsukecewa gayanan munfassara da hausa
Lionen mediq to rivaldo: Natsaneka
Larry ojo to rivaldo: gaskiya bakasam mekakeba to kenan dakaine coach dinsu bazakatai da gwarin guiwa ba