Uncategorized
Matasan yara 3 dasukafi kokari a duniyar kwallow kafa
Matasan yara 3 dasukafi kokari a duniyar kwallow kafa
Hukumar kwallow kafa ta nahiyar turai tabayyana wasu yan wasa 3 dasukafi kokari a yanzu haka
1.Haaland – Borussia dortnund
Dan wasan yazamo matashin farko dayajefa kwallaye 100 kafin yakai shekerun messi da ronaldo
2.Ansufati – Barcalona
Matashin dan wasan barcalona ansufati yazamo na biyu cikin yan wasanda da akazaba duk da kasancewa yanafama da rauni
3.Pedri – Barcalona
Matashin yaron barcalona shima yashiga jerin savoda irin kokarin dayakeyi a tsakiyar barcalona din