Connect with us

Uncategorized

Bayan shan kayi Laporta Yabayyana Wasu Yan Wasa 3 Da Zesiya

Published

on

 Bayan shan kayi Laporta Yabayyana Wasu Yan Wasa 3 Da Zesiya

Bayan shan kashin da barcalona din te a hannun psg laporta yabayyana wasu yan wasa da dole yace seyasiyosu ana bude kasuwar siye damusayar yan wasa
Laporta yabayyana cewa dole ne zedauko dan wasan bayan bayern munich dakuma dan wasan man city eric garcia sai kuma Depay wato lamba 9 lyon
Kuma duka wadannan yan wasan zasu kasance a free ne a kaka mezuwa kamar yaddar jaridar MARCA taruwaito badedewannan.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.