Connect with us

Uncategorized

Labaran Wasanni Messi Zekoma Real Madrid, Koeman Bazaicigaba Dazama Coach Din Barcalona ba

Published

on

 

Labaran Wasanni Messi Zekoma Real Madrid, Koeman Bazaicigaba Dazama Coach Din Barcalona ba

Dan wasan real madrid sagio ramos yabayyana sha’awarsa na neman babban dan wasan barcalona dayazo kungiyar real madrid kamar de yadda ramos din yabayyana Yabayyanacewa haryanzu messi yana da abuguwa da zetaimakamana sosai idan yazo real madrid don haka koyanzu yazo ina maraba dashi
Coach din barcalona ronald koeman watakila bazai cigaba da horas da barcalona ba kamar yadda jarida MARCA taruwaito tabayyana cewa coach din bayacikin tsarin laporta don haka ba lallene yaci gaba da horas da barcalona dinba

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *