Uncategorized
Laporta yajama yan wasan barcalona mutun 3 kunne bayan kammala wasansu najiya da psg
Laporta yajama yan wasan barcalona mutun 3 kunne bayan kammala wasansu najiya da psg
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona laporta yajamawasu yan wasan barcalona kunne bayan kammala wasansu najiya da psg
Kamarde yadda jaridar skysport tabayyana laporta din yajama wasu yan wasa 3 kunne sakamakon yin shirme a wasansu najiya
Kamarde yadda yabayyana yabayyana Dembele, Lenglet, Griezman yabayyana masu cewa yakamata su san abunda suke insuna buga wasa yakamata ace suna natsuwa
Sannan bayan wannan kalaman dayayi yakuma kara jama duka yan wasan barcalona kunne kan sukara dagewa