Uncategorized
Laporta yabayyana coach dun da zemaye gurbin ronald koeman
Laporta yabayyana coach dun da zemaye gurbin ronald koeman
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona laporta yabayyana coach din da zemaye gurbin ronald koeman
Laporta yabayyana Julian Negelsman idan har koeman yagaza lashe wani kofi a wannan kakae shide Julian Negelsman daya daga cikin coach din germany wanda a yanzu haka shine yake horas da kungiyar kwallow kafa ta RB Liepzig a kasan gamus