Connect with us

Uncategorized

Manyan Yan Wasa 4 A Duniya Wadanda Basutaba Daga Ballon Dor A Duniyar Kwallow Kafa

Published

on

 Manyan Yan Wasa 4 A Duniya Wadanda Basutaba Daga Ballon Dor A Duniyar Kwallow Kafa

Akwai manya manyan yan wasa guda ukku Wadanda aduniyar kwallow kafa sun shahara sai dai amma basutaba daga ballon dor ba
Gasu kamar haka
1.Xavi tsohon dan tsakiyar barca yashafe shekaru dadama yana buga wa barca ball amma betaba daga ballon dor. 
2.tsohon dan tsakiyar barca yashafe shekaru dadama yana buga wa barca ball amma betaba daga ballon dor. 
3.Carles Puyal babban dan bayan barcalona wanda haryanzu batai kamarshiba shima bataba winning din ballon dor ba. 
4.Sagio Ramos dan wasan real madrid yadade yana samun nasaorori a kungiyarsa ta real madrid da spain sai betava samun nasarar daga ballan dor ba
SHIN WANENE WANDA YACANCANCI LASHE KYAUTA BALLAN DOR BE BELASHEBA?

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *