Uncategorized
Barcalona Tabayyana Iya Contract Din Dazata Karama Messi
Barcalona Tabayyana Iya Contract Din Dazata Karama Messi
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa zata tsawaitama messi contract a sati mezuwa
Barcalona tabayyana cewa zata tsawaitama messi contract dinshi na shekara 3
Laporta ne yabayyana haka a jiya dadaddare kamar de yadda jaridar MARCA tabayyana.