Connect with us

Uncategorized

Labaran Wasanni Laliga, Ramos, Barca, Ligue 1

Published

on

 

Labaran Wasanni Laliga, Ramos, Barca, Ligue 1

Hukumar dake tsara laliga zata canza yadda ake buga gasar sakamakon korafi dasuke samu nacewa sun tsara yadda za arunka buga wasa badedeba sayasa yan wasa ketafiya injury saboda ba hutu.

Dan wasan bayan real madrid ramos yace yafasa tashi real madrid bayan dan wasan yabayyana yanason tashi kungiyar domin komawa kungiyar MLS.

Barcalona zata bar yan wasanta 3 sutafi idan sukaso barin club din ciki harda countinho dakuma braithwaite

Hukumar dake tsara cup din league 1 na kokarin ganin barin yan wasa sufara shigowa kallo wato supporter idan har maganin da akasamu na coronavirus ye aiki

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.