Uncategorized
Yan wasa 3 damessi bazaitaba mancewa dasuba
Yan wasa 3 da messi bazaitaba mancewa dasuba
1. Pepe dan wasan madrid
Pepe yatabayima messi wata mugunta wada tasa messi din yasamu rauni me girma a 2012
2. Ramos dan wasan real madri yasha yima messi muguwar mugunta amma zami duba da wadda yeme a 2011 wadda yasa kafa dagangan yabugamme kafa a lolacinne messi ye jinyar kusan wata 2
3. Luis namdi dan wasan athlentico madrid dan wasan yatabayima messi wata mugunta wadda a lokacin saura kiris messi din ya aje takalminsa saboda tsawon injury dazeyi din