Uncategorized
Club Din Dayamikoma Barcalona Tayin €70 Kam Dembele Ajiya
Club Din Dayamikoma Barcalona Tayin €70 Kam Dembele Ajiya
kungiyoyi dadama na neman dan wasan barcalona
ousmane dembele daga gasa iri saidai
ajiya ansamu kungiyar datakawo ma barcalona tayi
€70m
kamar de yadda babbar kwallow kafa ta bayyana
MARCA tabayyana cewa kungiyar manchester united
nason daukar dan wasan sannan tamikoma barcalona tayi €70m
sai dai barcalona abune mewiya barca taseda dan wasan domin
yanzu tanakokarin karama dan wasan contract
Dama kungiyar manchester united tadade tana nemansa
sannankuma manchester united ta taba mikoma barcalona tayi €100m amms barcalona bata karbi tayinba
akan matashi dan wasanta ansufati amma barcalona batasiyarba