Uncategorized
ABUNDA ZEFARU IDAN PEDRI YABUGA WASA 50
ABUNDA ZEFARU IDAN PEDRI YABUGA WASA 50
Idan har dan wasan barcalona pedri yasamu nasarar buga yabuga wasa 50 a kungiyashi ta barcalona to da akwai wasu kudi da barcalona dole zata biya
Kamar yadda rohoto yabayyana kungiyar kwallow kafa ta barcalona adaide lokacin da barcalona zata dai pedri daga las palmas
barcalona da las palmas sunyi yarjejeniya kancewa idan har pedri yabuga wasa 100 a barcalona to dolene barcalona tabiya 19€
Yanzu kuma da dan wasan yanabuga wasa 50 barcalona zatabiya dole 9€