Uncategorized
Antabbatar Da Kwanakin Da Eden Hazard Zedebe Yanajinya
Antabbatar Da Kwanakin Da Eden Hazard Zedebe Yanajinya
Dan wasan real madrid eden hazard antabbatar dacewa yasamu rauni a wasansu dasuka kara da elche
Dan wasan wanda yadade yana fama da jinya yadawo filin wasansu a elche inda real madrid din tasamu nasara daci 2-1
Sai dai eden hazard dinkuma yakoma jinya bayan gwaji da akaimasa antabbatar da dan wasan iya rasa duka wannan kakar wato bazai samu damar buga wasan dasuka ragema kungiyarshi ta real madrid atakaice de kawai bazai kara buga wasa a wannan kakarba sakamakon aiki da za aimasa