Uncategorized
Labaran wasanni Barcalona, Athlentico Madrid,Real madrid
Labaran wasanni Barcalona, Athlentico Madrid,Real madrid
laporta yabayyana cewa tsohon dan barcalona Xavi shine zezama horasda barcalona a 2022 idan har koeman yagaza yin wani abun kirki a wannan kakar duk dacewa akwai koca koce da laporta din kenema wanda zasu maye gurbin ronald koeman din amma sai dai laporta yafi meda hankalinsa kan xavi
Coach din athlentico madrid diago simeone yabbayana cewa bayaci ra ran daga laliga batareda yabayarda point kusan 20 simeone din yafadi hakane bayan kammla wasansu da getafe inda sukai canjaras
Kungiyar kwallow kafa ta real madrid tatabbatar dacewa dan wasanta eden hazard yasake komawa injury bayan dawowaeshi daga jinya watanni eden hazard din yakoma jinyae a wasan da real madrid tacinye elce daci 2-1