Uncategorized
Barcalona Zata Shiga Babban Matsi A Tsakanin 11-17 Gawatan April
Barcalona Zata Shiga Babban Matsi A Tsakanin 11-17 Gawatan April
Wasa 2 Da Barcalona Zata Kara Mafi Zafi A
Jere Tun 2015 Barcalona zatai wasa mafi zafi wanda rabonta datayi tun 2015 lokacin da barcalona dib takara da psg dakuma realmadrid barcalona zata kara da real madrid da athlentico bilbao Barcalona zatai wasa da Real Madrid 11 gawatan april
Yayin da Barcalona din kwana kadan zatakara da athlentico bilbao 17 gawatan april
Shin kuna ganin barcalona zasu iyacin wadannan wasan