Uncategorized
Tebas yayiwa kungiyoyin laliga babban albishir yabayyana sadda yan kallo zasu dawo stadium
Tebas yayiwa kungiyoyin laliga babban albishir yabayyana sadda yan kallo zasu dawo stadium
Shugaban gasar laliga tebas yayima kungiyoyi laliga albishi na bayyana cewa spotter zasudawo stadium
Tebas din yabayyana hakane adaide lokacin yake bayani a yau yabayyana cewa nanda karshen wayan april magoya baya zasu runka shigowa fili domin goyan bayan kungiyarsu dasuke suppoter