Uncategorized
Wasu Yan Wasan Barcalona Da Dabasu Halarci Taron Da Shugaban Kungiyar Barcalona Yeba Nashiga Office A Yau Sakamakon Zargin Sunkamu Da Coronavirus
Wasu Yan Wasan Barcalona Da Dabasu Halarci Taron Da Shugaban Kungiyar Barcalona Yeba Nashiga Office A Yau Sakamakon Zargin Sunkamu Da Coronavirus
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona a yau yasamu nasarar shiga office sai dai wasu yan wasan barcalona mutun biyu da basu damar shiga wasanba sakamakon zargi ko coronavirus ce takamasu
Dest and jinior firpo sai dai bayan gwaji da akaimasu yabayyana cewa ba coronavirus bace kawai mura je kedamunsu
Sannam antabbatar dacewa zasu iya halartar wasan barcalona zata kara din da real socieded a ranar lahadi sakamakon murar bame karfi bace