Connect with us

Uncategorized

Barcalona Tatabka Babbar Asara Saboda Gaza Samun Nasarar Athlentico Madrid Zuwa Quater Final

Published

on

 

Barcalona Tatabka Babbar Asara Saboda Gaza Samun Nasarar Athlentico Madrid Zuwa Quater Final

Athlentico madrid tayi rashin nasara zuwa quater final a champion league a hannub chelsea a karon farko 
Saidai wannan rashin nasarar da athlentico madrid te bawai kawai athlentico madrid din yashafa ba sakamakon wasu kudade da barcalona  din zata rasa hannun athlentico madrid 
A sadda barcalona ta sedama athlentico madrid suarez sun cimma wata matsaya kan cewa idan har suarez yasamu nasarar zuwa quater final to dole athlentico madrid din zatabiya wasu €2m
Kamar de yadda barcalona sukai da las palmas kan cewa dolene idan pedri yabuga wasa 50 to dole se barcalona din tabiya 9€

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.