Uncategorized
Dan wasan da yafi kowanne dan wasa buga wasa a barcalona
Dan wasan da yafi kowanne dan wasa buga wasa a barcalona
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tafidda wasu jerun yan wasa wadanda sukafi kowanne yan wasa buga wasa sai dai a wannan karan messi bashine yazo nadayaba
Gade jerin kamar haka
1.Dejong yabuga mintuna -3.518
2.Messi yabuga mintuna-3.202
3.Jordi Alba yabuga mintuna-3.169
4.Griezman yabuga mintuna- 2.294
5.Stegen’s yabuga mintuna-2.910
6.Lenglet yabuga mintuna- 2.850
7.Pedri yabuga mintuna – 2.778
Dejong shine wanda yafikowa buga wasanni saboda yafi kowa buga mintuna .