Uncategorized
Real madrid nacikin matsi saboda wasansu da barcalona
Real madrid nacikin matsi saboda wasansu da barcalona
Rohoto daga Jaridar (hausa.arewasound.com)
Kungiyar kwallow kafa ta real madrid nacikin matsi sakamakon wasansu dazasu kara da liverpool a champion league saboda real madrid din dazaran tabuga wasa liverpool liverpool kuma zasu buga wasa el-clasico kwana kadan
Real madrid zata kara da liverpool a 6-7 gawatan april first leg sannan kuma kwana ukku dabugawa zasu kara da barcalona real madrid bazata samu wani hutuba sosai hakan ze iya bama barcalona sa’a domin barcalona anruga da amfiddata