Connect with us

Uncategorized

Abu 3 da koeman yemagana akansu adaidai lokacin da yan jarida keme tambaya gameda wasansu na gobe Messi, Dejong, Haaland, Ansufati

Published

on

E


Abu 3 Da Ronald Koeman Yejawabi Adaide Sadda Yan Jaridu Name Tambaya Gameda Wasansu Nagoba Messi, Dejong, Haaland , Ansufati

Koeman: Messi da Dejong? Yazama dole mukiyaye gamedasu domin duk wanda yasamu yellow card cikinsu to bazai samu nasarar buga wasanmu nagababa kuma ni a wajanmu kowane wasa yanada mahimmanci

Koeman: Haaland? gaskiya yanzu bama bukatar yin wata maganar yan wasa inde ba yan wasanmu munaso mufara gyara namu kafin mufara ciniki wasu yan wasa

Koeman: Ansufat? maganar gaskiya bamiyi tunanin cewa injury dinshi zeyi dadewar haka sam bami tunaniba amma yanzu yafara daukar horo a gida sannan nanda wasu yan sati zedawo daukar horo

Wasu Labarai Nadaban

Yan wasan barcalona pedrid dakuma dejong a kasuwar siye damusayar yan wasa sunkara tsada yayinda Pedri yatashi daga  €60m zuwa  €70m shikuma dejong daga €70m yatashi yakai €80m

Anan muka kawo karshen labaran kuci gaba da kasancewa damu domin samun labaran wasanni

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.