Connect with us

Uncategorized

Yan wasan tsakiya 10 dasukafi kowanne yan wasa kyau daga 200 0-2021

Published

on

 Yan Wasan  Tsakiya 10 Dasukafi Kowanne Yan Tsakiya Kyau A Duniyar Kwallow Kafa

Bincike(Daga Jaridar hausa.arewasound.com);

10.Zidane – Tsohon dan wasan real madrid kuma coach din club din a yanzu 

9. Roberto Carlos- babban dan wasan brazil dan wasane daya iya tsare tsakiya sosai don haka shima yashiga jerin

7. Rakitic- babban dan wasan crotia kuma tsofan dan wasan barcalona dan wasane daya iya tare abokan hamayya gakuma short don haka shima yashiga jerin

6.Toni Cross- dan wasan real madrid dan wasan tsakiyane dake iya kwata ball a kowanne kalar dan wasan don haka shima yashiga jerin

5.Luka modric- Dan wasane me hazaka ga iya sanin raga a duk lokacin da luka modric ke tsakiyar real madrid to gabansu na kara haskawane

4.Yaya Taure- tsohon dan wasan mancity kowa yasan waye yaya taure inde mutun na kallon boll shekarun dasukawuce

3.Xavi- tsohon dan wasan barcalona menacin tsiya bakataba iya wuce xavi cikin sauki 

2.Gerrad- tsohon dan wasan liverpool dan wasane da keda short ga gudu 

1.Iniester- Tsohon dan wasan barcalona tsofo meran karfe dan wasan tsakiyane duniya bazata taba mancewa dashiba dan wasan daya iya sarrafa kwallow kwatar ball,iyacin ball, gudu, assist dadaisauransu sayasa muka zabe amatsayin na 1

Anan muka kawo karshen shirin kuci gaba dakasamcewa hausa.arewasound.com da jaridar damu domin samun labaran wasanni nagida nigeria dakuma waje 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.