Uncategorized
Darajar Countinho Temuguwar Faduwa A kasuwar Siye Damusayar Yan Wasa
Darajar Countinho Temuguwar Faduwa A kasuwar Siye Damusayar Yan Wasa
Rohoto Jaridar hausa.arewasound.com
Babban dan wasan barcalona countinho a yau darajarsa tayi muguwar faduwa fiye da yadda ba a tunani
Dan wasan wanda yakoma barcalona daga liverpool yazama a lokacin dan wasa mafi kusan tsada a duniyar kwallow kafa bayan neymar jr wanda yakoma psg daga barcalona a matsayin dan wasan da akasiya aduniya mafi tsada wanda haryanzu ba wani dan wasa da akasiya kamarsa akan €200m
Bayan dawowar countinho din daga liverpool din daga 2018 barcalona din tabada aron countinho zuwa bayern munich a 2019 aka farashi kadan seda bayan shafe shekara 1 a bayern munich dan wasan farashinsa yakaru sosai zuwa €80m
Sai dai ayau kamar yadda kasuwar cinikayya ta dan wasan yanuna dan wasan darajarsa tarage sosai daga €80m zuwa €40m