Uncategorized
Haaland: Messi Ko Ronaldo
Haaland: Messi Ko Ronaldo
Rohoto daga jarida hausa.arewasound.com
Babban matashin yaron borussia dortmuns yayi bayani gameda waye best player tsakanin messi da ronaldo
Kamar yadda haalan din yabayyana a yau yabayyana dan wasan dayake ganin shine sarkin yan kwallow duniya da babu kamarsa
Haaland: messi ko ronald? a gaskiya bazan iya banbancewa ba tsakanin ronaldo da messi waye best player ba a halin yanzu sedai
abunda zan iyacewa anan shine abunda sauran yan wasa dakuma coaches wanda sukafi zaba shine nima dan wasan da nayarda shine yafi kwarewa
Dan wasan yayi wannan jawabine adaidai lokacin da yan jarida suke me tambaya
Kuci gaba da kasancewa da wannan jaridar tamu domin samun labarai