Connect with us

Uncategorized

Tarihi 5 da barcalona ta aje a wasansu najiya da real socieded

Published

on

Tarihi 5 da barcalona ta aje a wasansu najiya da real socieded


Rohoto jaridar hausa.arewasound.com


Tarihi 5 da barcalona ta aje a wasansu najiya da real socieded


Rohot jaridar hausa.arewasound.com

A jiyane barcalona da real socieded suka kara wasa a laliga yayinda barcalona tacasa real socieded din daci 6-1 ga wasu tarihi da barcalona din takafa

1.Barcalona taci kwallow shiida rigis a karon farko tun 2017 under luis enrique 
Wannanne karon farko da barcalona taci ball 6 tun 2017 sadda taca sa deportive alves 

2.Messi yazamo dan wasa mafi buga wasa a barcalona 
Dan wasan na barcalona yakarya record din tsohon abokin kwallow sa xavi wanda ada shine dan wasa mafi halartar laliga

3.Sagio dest sagio dest yazamo dan baya mafi hadari a wasan tun dani alves dest shine dan wasan a jiya yafi kaiwa kowanne dan baya kai hadari bayan dani alves

4.Barcalona sunzamo team nafarko dasu kajefa kwallow 6 a away a laliga a wannan kakar 

5.Ronald Koeman yazamo coach nafarko  a barcalona daye samu nasarar samun nasar winnin wasa kusan 10 a laliga batareda andokesaba bayan enesto valvard a 2017

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *