Uncategorized
Labari dadumi duminsa: ansufati yakara samun babbar nasara
Labari dadumi duminsa: ansufati yakara samun babbar nasara
Babban matashin yaron kungiyar barcalona yakarasamun karramawa ta musamman ansufati din yasamu nasarar samun kyautar NxGN award ne bayan
samun nasara kan camavigna dakuma gio reyna dan wasan borussia dortmund
Wannan kyautace da jaridar goal tabada
Kamar yadda yadda jaridar tabayyanna tatattabatar dacewa ansufati shine matashin yaron da akazaba amatsayin wanda yasamu kyutar yayinda pedri yakare a mataki na (5) saikuma ilax moriba dayazo na (50)