Uncategorized
Memphy Depay Yabayyana Gaskiya Gameda Komarsa Barcalona
Memphy Depay Yabayyana Gaskiya Gameda Komarsa Barcalona
Dan wasan gabam olympic yabayyana gaskiya gameda al’amarinsa na shin kozekoma barcalona ko bazai komaba
A bayaninsa dayafitar yau yavayyana manema labarai cewa yanada burin zama kungiyarsa dayake zaune yanzu sede yabayyana cewa yanason komawa barcalona idan harta nemeshi
Yabayyana cewa a rayuwarshi yana da burin zama barcalona sedai yabayyana cewa idan kungiyar harkungiyar barcalona taneme to dole zeje