Uncategorized
Victo Valdes Yaki Karbar Tayin Laporta Saboda Wani Dalili
Victo Valdes Yaki Karbar Tayin Laporta Saboda Wani Dalili
Rohoto jaridar arewasound.com
Tsohon dan wasan barcalona laporta yabayyanama laporta gaskiya kancewa bazai karbi tayi horas da gololiba
Inbaku mantaba a lokacin da laporta yasamu nasara a zabebshi yaturawa victo valdes da wasika domin yazamo mehorasda gololi a kungiya
Sai dai victo valdes a jiya yadawo dasakon kin karbar tayin domin zama me horasda gololin barcalona
Sai dai a wani bincike muna ganin kamar victo valdes yaki karbar tayinne saboda irin cin mutunci da akaimasa a 2019-2020 a wannan shekarane bartmeum yasallami dan victo valdes daga horasda da kanunan yara wato barcalona b
Bayan korarda akaimasa ne yabayyana yadda ranshi yafaci yabayyana cewa shi beta ba tunanin hakaba
Wannan na nuna wannan dalilibe yasa victo valdes yaki ansar tayin laporta