Connect with us

Uncategorized

Countinho Shima Yabiyo Sahun Ansufati

Published

on

Countinho Shima Yabiyo Sahun Ansufati

Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona countinho baze sake halarta kowanne wasaba hakan de yabiyo bayan karin aiki da aikamesa wanda kuma likitoci suntabattar dacewa bazai yuyuba yasake doka wasaba a wannan kakar

Wato shima countinho yabiyo sahun ansufati saboda shima antabbatar dacewa bazai sake doka wani wasaba sakamakon aikin da aka kara yimasa 

Wannan shine karon farko da barcalona tarasa yan wasan gabanta harmutun 2 sakamakon aiki  tun 2011 dakuma 2015 sadda messi yatabi injury wata kusan fiye da 8 a 2011 sekuma wanda yatai a 2015 yashafe kusan wata 5 yana jinya

 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *