Uncategorized
ilax moriba bazai buga karawar da barcalona zatai da badalona ba
ilax moriba bazai buga karawar da barcalona zatai da badalona ba
Rohoto yatabbatar dacewa dan wasan barcalona ilax moriba bazai samu damar halarta wasan barcalona da zata da badalona ba a ranar lahadi
Dan wasan de bazai buga karawarbane sakamakon yanada yellow card harguda hudu ajere
Hakan yasa dan wasan zerasa wasan yanxu dan wasan zekasancene a wasan da barcalona zata da real valladolid