Uncategorized
Kalaman Mingueza Kan Ansufati Masu Dadi
Daya dagacikin yaran matasan barcalona wato mingueza yayi wasu kalame gameda abokin wasansa ansufati kan halin dayakeciki na jinya
Mingueza: Nasani cewa ansufati yana jin haushin halin da yakeciki sai dai wannan ba abun damuwa bane yakamata ya kwanatar da hankalinsa yanada sauran wasu damarmaki
Mingueza: gaskiya munyi rashin dan wasa kamarsa domin ansufati dan wasan nagartacce ka sanin darajar manyansa daga karshede kawai abunda zance allah yabasa lafiya