Uncategorized
Barcalona zata iya rasa pedri a wasanta na ranar lahadi
Barcalona zata iya rasa pedri a wasanta na ranar lahadi
Dan wasan kungiyar kwallo kafa ta barcalona pedri ana tunanin yasamu wani dan rauni a wasansu najiya da georgina wasan dasuka samu nasara daci 2 -1
Dan wasan pedri dan anme keta bayan wata kwallow dayasamu sede bayan yabugar ball din dan wasan na georgina yayo sulu yamai keta.
Hakan yasa barcalona zata iya rasa dan wasan a wasanta nagagaba inde pedrid din besamu damar fitowa training ba