Uncategorized
Laporta yabayyana babban ma aikacin shi daze kora daga aiki
Laporta yabayyana babban ma aikacin shi daze kora daga aiki
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona yabayyana cewa zeyi babbar kora a ma aikatan barcalona
Kamarde yadda yabayyana cewa zekori sha’hararran directors dinnan na barcalona b daga mukaminsa wato kluivert laport yabayyana hakane ayau
Yayinda laporta yake bayyana cewa directors din barcalona b bazai cigaba da horas da kungiyar ba a kaka mezuwa zebar kungiyar
hakan yabiyo bayan sauye sauye da laporta din keyi domin gyara club din