Uncategorized
Luis enrique ya aikama da magoya bayan barca sako mezafi
Luis enrique ya aikama da magoya bayan barca sako mezafi
Rohoto jarida hausa.arewasound.com
Tsoho mehoras da kungiyar kwallo kafa ta barcalona kuma coach din spain na yanzu yajawa wa magoyan bayan barcalona kunne kan hada pedri dakuma iniester
Luis enrique din yabayyana cewa yakamata masu hada pedri dakuma iniester a halin yanzu yakamata subari domin hakan badedebane
Luis enrique din yabayyana cewa pedri pedri ne yana aiki sosai nasance yana da kwarewa sosai sai de kuma hadashi da iniester a halin yanzu abune da bazai yuyuba