Uncategorized
Ronald Koeman Yabayyan Dan wasan da yafiso yadauka tsakanin Aguero Da Depay
Ronald Koeman Yabayyan Dan wasan da yafiso yadauka tsakanin Aguero Da Depay
Coach din kungiyar kwallow kafa ta barcalona ronald koeman yabayyana dan wasan da yafiso yadauka tsakanin aguero dakuma depay a kaka mezuwa
Ronald koeman din yabayyana cewa yafison daukar dan wasan natherland depay akan sagio aguero
Saidai koeman din yabayyana cewa idan basu samu damar daukar depay dinba to zasu dauki sagio aguero